Munmunar annoba haussa fassarar sultan
Wannan film din Yana nunama cewa annoba idan ta samu Al uma. To wadda ya kamu Dole ne ya kaura cewa Al uma kadda abin ya sha fe su dan haka idan bakada lafiya domin inganta rayuwawasu dan allah ka bar alum har ka samu lafiya ko kaje asibiti a duba lafiya ka kamin wasu su kamu
Fatan alheri abokai fatan nasara abokai........?
0 commentaires:
Enregistrer un commentaire